HomeTagsNajeriya

Najeriya

Muna tsaka da shirin samar da wadataccen abinci kuma a farashi mai rahusa ga yan Najeriya – Tinubu

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, yanzu haka tana aikin tabbatar da ganin ’yan Najeriya na samun kayan abinci a kan farashi mai sauki kuma...

Fiye da Ƴan Najeriya Miliyan 2 ne za su iya faɗawa ƙangin yunwa a shekarar 2024

Hukumar samar da abinci da bunkasa noma ta duniya ta ce 'yan Najeriya akalla miliyan biyu da dubu 600, a jihohin Borno da Sokoto...

Ɗage haramcin shigo da shinkafa Najeriya barazana ce a wajenmu — Manoman shinkafa

Ƙungiyar masu sarrafa shinkafa ta Nigeria, wato RIMAN, ta bayyana damuwa game da matakin gwamnatin kasar na dage haramcin shigar da wasu kayayyaki daga...

Gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗaɗen gudanar da cibiyoyin binciken aikin Gona – Farfesa Kabir Bala

Aminu Halilu Tudun Wada Shugaban jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria , Farfesa Kabir Bala, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara Samar da wadatattun...

Farashin Shinkafa zai iya faɗuwa kwanan nan a Najeriya

Akwai yiwuwar farashin tsabar shinkafar da ya yi yashin gwauron zabo a ’yan kwanakin nan ya fadi warwas sakamakon saukar farashin samfarerarta a sassan...

Ambaliya ta kashe mutum uku a Kebbi Ambaliya

Mutum uku sun rasu sakamakon mamakon ruwan sama da aka samu a yankin Dakingari na karamar hukumar Suru na jihar Kebbi. Jaridar Daily Trust ta...

Za a fuskanci ƙarancin abinci nan da watanni uku masu a Najeriya – Attahiru Bafarawa

Tsohon gwamnan jihar Sokoto, kuma mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya nuna damuwarsa kan ƴan fashin daji da ke...

Masu sana’ar sayar da ‘Ɗanyar Masara’ a Kano sun koka kan rashin matsuguni

Masu sana’ar sayar da ɗanyar masara da ke garin Karfi a jihar Kano sun yi kira ga Gwamnan jihar Abba Kabiru Yusuf, da ya...
- Advertisement -spot_img

A Must Try Recipe