HomeTagsManoma

Manoma

Amfani da Takin Gargajiya na ƙara inganta ƙasar Noma- Auwal Idris

Aminu Halilu Tudun Wada Yin amfanin da Takin Gargajiya da aka sarrafa shi a zamanan ce na bunƙasa ƙasar Noma tare da inganta...

Matsalolin tsaro ka iya kawo koma bayan Harkokin Noma a Zamfara

Manoma a jihar Zamfara na cikin fargabar yin noma a shekarar bana, saboda ƙalubalen tsaro da jihar ke cigaba da fuskanta. Daya daga cikin...

Manoma a Maiduguri za su gudanar da ‘Sallar Roƙon Ruwa’

Manoma a birnin Maiduguri na jihar Borno na shirye-shiryen gudanar da addu'o'i na musamman kan jinkirin saukar ruwan sama a jihar dake arewa...

Ƴan bindiga sun hallaka manoma tare da sace wasu da dama a jihar Kaduna

'Yan bindiga sun kashe mutum uku tare da sace wasu da dama a wani hari da suka kai garin Sabo Layi da ke yankin...

Yadda tsuntsaye jan baki su ka yi wa manoma ta’adi a jihar Kebbi

Wani faifen bidiyo na baya-bayan nan da aka wallafa a shafin Twitter na Gidan Talabijin na Najeriya wato NTA, ya nuna yadda tsuntsayen Quelea...

Manoma a Kano sun koka kan tsadar takin zamani

Manoma a ƙananan hukumomin Ungogo da Kumbotso a jihar Kano, sun bayyana cewa tsadar takin zamani da man fetur a bana na iya haifar...

Ƙungiyar manoma ta AFAN ta buƙaci mambobinta da su yi hattara da ƴan damfara

Abdulƙadir Haladu Kiyawa Kungiyar manoman Najeriya AFAN ta yi gargadi ga manoman ƙasar da su ƙauracewa duk wani saƙo da ke nuna cewar za a...
- Advertisement -spot_img

A Must Try Recipe