HomeHausa

Hausa

Ɗage haramcin shigo da shinkafa Najeriya barazana ce a wajenmu — Manoman shinkafa

Ƙungiyar masu sarrafa shinkafa ta Nigeria, wato RIMAN, ta bayyana damuwa game da matakin gwamnatin kasar na dage haramcin shigar da wasu kayayyaki daga...

Rashin Tsafta ya sa Gwamnatin Legas ta rufe kasuwar kayan gwari ta Mile 12

Gwamnatin Jihar Legas da ke kudu maso yammacin Nijeriya ta rufe Kasuwar Kayan Gwari ta Mile 12 a ranar Juma’ar nan, kan dalilai na...

Jihar Kano ta Buƙaci Gwamnatin Tarayya Ta Kaiwa Madatsun Ruwar Jihar Ɗauki

Gwamnatin jihar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gyara wasu daga cikin madatsun ruwa da ke jihar wadanda ke...

Gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗaɗen gudanar da cibiyoyin binciken aikin Gona – Farfesa Kabir Bala

Aminu Halilu Tudun Wada Shugaban jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria , Farfesa Kabir Bala, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta kara Samar da wadatattun...

Ko ka san Amfanin Masara Bai Tsaya Ga TUWO Ba Kawai?

MASARA NADA DUMBIN AMFANI GA LAFIYAR DAN ADAM, IN JI MASANA .... KAN MASARA Asami kan Masara wato Furen da takeyi a saman ta, ...

Farashin Shinkafa zai iya faɗuwa kwanan nan a Najeriya

Akwai yiwuwar farashin tsabar shinkafar da ya yi yashin gwauron zabo a ’yan kwanakin nan ya fadi warwas sakamakon saukar farashin samfarerarta a sassan...

Amfani da Takin Gargajiya na ƙara inganta ƙasar Noma- Auwal Idris

Aminu Halilu Tudun Wada Yin amfanin da Takin Gargajiya da aka sarrafa shi a zamanan ce na bunƙasa ƙasar Noma tare da inganta...

Masarar Rani tafi ta Damina kyau in an bata kulawa -Dr Muhammad Auwal

Aminu Halilu Tudun Wada Masani kana ƙwararre kuma Malami a sashen kula da tsirrai na tsangayar Aiyyukan Gona da ke Jami'ar Bayero , Dr Muhammad...
- Advertisement -spot_img

A Must Try Recipe